How to get unlimited followers, likes and comments on instagram
How to get unlimited followers, likes and comments on instagram
Hii guys am back again...
TODAY I'm going to show you HOW TO GET an INSTAGRAM FOLLOWERS FOR FREE
Assalam Abokai yaune zan nuna maku Yadda Ake Samun followers babu iyaka a instagram so ina Fatan kuna tare Dani
First of all Goto the play store and download
1-chrome browser
Or
2-Firefox browser
SO Bayan Ka gama downloading Na wannan browsers din abinda zakayi Da farko shine zaka bude chrome browser dinka Ko kuma Firefox dinka saika bude wannan links din dazan bayar yanzu
https://instagramtakipci.net/tools/send-like
http://begeni.vip/tools/send-follower
https://www.popileriz.com/tools
https://takipde.com/tools/send-follower
https://www.instafenomeni.net/tools/send-follower
https://i.instagramtakiphilesi.com/tools/send-follower
http://organiktakipci.com/tools/send-follower
http://araclar.instagramhilecim.com/tools/send-follower
https://instagramtakiphilesi.xyz/tools/send-follower
Yauwa Bayan Ka bude wannan URL din Zakaga Wasu abubuwa Kamar haka
1- GIRIS YAP
2- Instagram ILE GIRIS YAP
da Dai sauransu Toh abinda zakayi shine zaka danna GIRIS YAP da zarar ya bude Zakaga ya nuno maka wajen da zakasa USERNAME DINKA DA PASSWORD Na instagram
So Bayan kasa username dinka da password Zakaga wani Abu Kamar haka
GIRIS YAP Yana nufin LOGIN Kenan saika danna
Bayan ya bude Zakaga ya nuno maka Wasu abubuwa Kamar haka
1- send likes
2- send followers
3- send comments
So saika danna Akan send flowers shikenan Insha Allah zakana samun followers Kamar guda 1000 everyday
Idan kanason Karin Bayani zaka Iya samuna ta WhatsAp
08145078288
All a ya taimaka
Sannan zanyi muku sauran Bayani nan bada jimawa bah Insha Allah
Toh yayi oga sannan oga ni tiktok follower nake so yaza'ayi ni oga 🙏
ReplyDeleteOkay 👌 badamuwah how many followers kkeso xansaka maka kyau
Delete